KIRJIN MAI HANKALI!! (AKWATIN SIRRIN SA)🧳🌺
"Kirjin Mai Hankali: Akwatin Sirrin Sa" (The vault of his secrets)💜littafi ne mai cike da soyayya, ƙaddara, da sirrikan rayuwa. Labarin ya kewaya rayuwar Dr. Nabeeha, mace mai hikima da kyau, da Capt. Fawaaz, soja miskili wanda zuciyarsa ke ƙunshe da soyayya mai zurfi da ba ya iya bayyana wa kowa. Amma ba haka kawai...