Select All
  • TAFIYAR MU (Completed)
    16.5K 866 20

    Rayuwar auren masoya biyun na tafiya daidai yanda suka tsara tun farkon fari, kwanciyar hankali da son juna ya kafu a cikin gidansu wanda hakan yasa suka zama abun burgewa ga jama'a da dama har wasu suna fatan ina ma su ne! Suna tsaka da wannan jindaɗin ne rayuwarsu ta canja salo wanda hakan yayi sanadiyyar bankaɗuwa...

    Completed  
  • A DALILIN KISHIYA
    56.6K 5.8K 39

    Rayuwa gaba daya ta canzawa Rabi a dalilin kishiya, duk wata dama da ta zata kauna ce ta sa ya hanata yanzu ya bawa amaryarsa wannan damar; harma ya na kafa mata hujja. Bata taba zaton zai yi mata haka ba ko mata nawa zai aura.

    Mature
  • ZAFIN HAWAYENA(COMPLETE)✅
    25K 2.3K 49

    "A ganinka wannan shine adalcin da zakayi min, matsayina na matarka amma idan zakayi kwanciyar aure dani sai dai kayi min fyaɗe, wannan wace irin azabtarwa ce, ni ba zan taɓa hanaka haƙƙin ka na aure ba, amma muguntar da kake min ta isa haka, likita ya tabbatar min da cewa gabana yana gab da ruɓewa. Zayyan ka tausaya...

  • DUHUN ZUCIYA
    5.1K 419 15

    Zuciya na duhu ta zamto kurman dutsen da ke tsakanin sahara, zafin rana na ratsa shi, turirin sahara na turara shi. Wannan shi ne kwatan-kwacin misalin da ke tsakanin wanda ya rasa kulawa da ƙauna ga makusantansa. Tsana ta ma ye wajen soyayya, hassada ta mamaye idanuwan makusanta da ka haƙiƙance da yarda da su. Ja...

    Completed  
  • Masarautar Jamal
    5.1K 498 39

    Love story

    Completed   Mature
  • NE'EEMA COMPLETE
    121K 7.2K 40

    labarin soyayya mai birgewa