SAHIBUL AMRAT
Love and romantic story
Ko kusa baku shirya sanin me yake faruwa a cikin wannan duniyar ba... Hankalinku ba zai iya kai wa na sanin abinda wasu mutanen ke iya aikatawa ba domin samun ƙarfin iko, kuɗi da kuma muƙami. Matashin yaro wanda baya buƙatar komai da ya wuce ganin ya samu abinda zai saka a bakinsa. saidai babu hali. Har zuwa lokacin d...
Jiddah yarinya ce 'yar kimanin shekaru 16 wadda take wahalar rayuwa ta kula da kanta da mari'kiyarta, wani 'karamin al'amari ya faru wanda ya sauya rayuwarta gaba d'aya saidai ya sabuwar rayuwar jiddah zata kasance? INA GATANTA a lokacin da aka bi son zuciya aka turata wannan halaka? Shin a yanzu xata samu wannan GATA...
labari ne akan abin da yake faruwa a yanzu ko nace a wannan lokacin da muke ciki ku biyoni danjin me nake dauke dashi