RA'AYIN ZUCI... THE OPINION OF THE HEART
Rayuwar ko wani dan-adam a duniya tana gogaiya ne da irin tasa qaddarar. a gareni ma hakanne ya kasance lokacin da sanadi ya kaini makarantar kwana, tafiyata jihar Bauchi shine ya zama shafin farko a littafin tawa Ƙaddarar. daga ganin farko da mukaiwa juna zukatanmu suka doka, dokawa irinta Wanda ke Shirin yin zurfi...