ZAFAFA BIYAR(DANDANO)
New year
Auren jinsi lbr ne da yakunshi wata irin ritaciyar soyyaya da uwa ke War yarta, yadda abun ya rikice,.... sai kun karanta kawai zaku bani lbr.
AUREN JINSI littafin da ya kunshi fadakarwa, illamantarwa, wa'azantarwa.... Inda zaku ji rikici dake faruwa Akan ya da uwa inda uwa ke neman yarta.... Da AURE saboda haka Kar a manta da vote ta ko ina ayi vote..
Yunwa da ƙishirwar da suka addabe ni ne suka sanya ni kasa bacci ina yi ina farkawa sbd yunwa ta riga da tayi min illah, haka ma innata baccin kawai take yi amma na fahimci ita ma tana jin irin radadin da nake ji, don na lura sosai tunda ta kwanta take juyi. Agogon da ke manne a dakin mu na duba ƙarfe goma dai-dai n...