FATALWAR MATATA
The story of a wandering ghost seeking for revenge against her untimely death.
Bayan shekaru biyu da mutuwarta, sai ga hotunanta suna yawo a yanar gizo na gagarumin bikinta da za a yi a jihar Lagos. ko ya abin yake? Duk ƙarshen wata yakan je ziyara ƙabarinta amma a RANA ƊAYA TAK ya nemi ƙabarin ya rasa. ko me ya sa? Samari da dama sun rasa rayukansu. ko me ye dalili? Kabasa, mutum ne amma hatsab...
"Tun ina yarinya kike zagin mahaifiyata, tun bansan menene maanar kalmomin wulakanci da muzgunawa ba nakejin kina fadarsu ga mahaifiyata, ina cikin wannan halin wani azzalumi yaje ya kashe min mahaifiya, a gaban idona kika hana a tafi dani inda zanji dadin rayuwata, babu yadda na iya haka na biyoki inda kika doro mani...
Kowanne labari mai kyau ya cancanci ƙarshe mai kyau, duk wanda yayi mai kyau zai ga da kyau, tabbas wannan ba wani labarin soyayya bane. Na sha zafin duniya, na sha azaban da mutuwa bazai bani tsoro ba, amma yanzu ba na jin komai. Ba na jin komai...
Labari a kan wani mai kuɗi (Alh. Sa'eed) wanda Allah ya wadata shi da komai na jin dadin rayuwa, sai dai abu ɗaya ne ya gagareshi wanda a kan fafutukar neman abun idanunsa suka rufe ya aikata wani al'amari wanda shi ya zama silar ginuwar labarin. A ƙarshe ya samu biyan buƙatarsa sai dai kuma hakan ya zame masa wani b...