KISHIYATa
labarin muguwan kishiya
Labarine me Cike da makirci,'kissa,biyayya,dakuma zazzafan soyayya mecike da ban tausayi
kin karanta HANGEN DALA.....maza biyoni cikin littafin A RUBUCE TAKE kiji kaidin kishiya.
Labarine daya shafi rayuwar ma'aurata, iyali, tarbiya, soyayyah, dakuna sadaukarwa... Sannan yana wayar wa mutane kai danganeda irin kallon da wasu sukeyiwa masu kokarin bin dokar Allah kamar basu wayeba. Ga masu sha'awan taimaka min ga account details dina (0091869462 fatima abubakar saje access bank). Ina maraba d...
#pride #Obsession #Ego #Step mothers #Funny granny #Khaleesat Haiydar #Love #Foolishness #Romance
Labarin ruguntsumin gidan *MATA TARA* gidan da tarbiyya tai karanci, Hassada, Makirci, Tuggu, Sihiri. Gidan da rashin daraja ke arha.. Gefe d'aya kuma tacacciyar kauna ce mai sanyaya ruhi marar sirke.Mai dauke da labarin BATOUL! Yarinya mai tarbiyya da kwazo. Shin wa zata aura HAYSAM wanda ta rena shekarun sa be kai...
Labari mai cike da bahaguwar cakwakiya, ɗimuwa, ruɗani tare da bam mamaki. tsantsar mulki da ƙarfin ikon masu mulki. tsaftatacciyar soyayya mai cike da nagarta da dattako.
Labari ne na barkwanci a kan wata tsohuwa da ke zuwa zaman wanka gidan jikarta
labarinl ne daya faru akan yarinya qarama Mai qarancin shekaru da Wanda ahalin da Suka wadata zuciyarsu da son zuciya da kwadayi