MIN QALB
Labarin daya qunshi juyin rayuwa tareda soyayya me sanyi.
Aaron is what you describe as a prideful and arrogant prince who gets what he wants whenever he wants. He listens to no one and makes his own rules. But, there was one person who he listens to, his mother, who arranged a marriage between him and a beautiful young lady Khair. A marriage bond by hatred and regret. Copy...
Labari ne mai cike da ban tausayi, gadara, taimako da kuma soyayya
Picture rayuwa kinada mahaifiya me HIV, the stigma, the takura from your community, and he daily battle then amidst this chaos something happened Soyayya!! But what do you think happens when FIRE meet ICE?? Idan SANYI DA ZAFI suka hadu aganin ku mezai faru???💫
_Duniya makaranta a lokacin da wasu suke shiganta a lokacin ne wasu ke barinta,wasu na zuwa Duniya wasu kuma na barin Duniya, Rayuwa kamar shafin littafi ce,baka sanin abinda yake bangwan baya dole saika buɗe shafin gaba,muna zuwa Duniya ne ba tare da sanin abinda ke cikinta ba,wasu na zuwa a makance, wasu a kurmance...
Dubanta yyi a tsanake yana dauke kai hade da yatsina fuska yanaji a ransa Badan ta taimake shi a rayuwa ba a lkcn da tunanin sa ya gushe, hankalin sa ya tafi, baya iya tuna komai da kokadan bazai yadda da hukuncin da mutanen kauyen suka yanke ba...ya cije lips Yana tuno mugun Sharrin da suka kulla musu harta Kai ga an...
Wannan labari ya kunshi Littafin Nan ya kunshi labari Kashi Kashi na jaruman littafin Wanda zai nuna rayuwa kowanne su kamar haka. YAREEMA Sai na dau fansar duk wayanda suka kashe sai na kunyatar da su a idon jamaa sai na daukar wa Abba fansa ,they would know why I am called magajin sarauta. KAUSAR D...
Hamida was an ordinary girl trying to fit in, into the world entirely. after the death of her father, she and her mother moved in to stay with her Uncle who showed interest in Hamida and did the worst thing ever by coming closer sharing the one thing that's unfavorable. he changed her life for good and the path she di...