Select All
  • TAZARAR DA KE TSAKANINMU
    144K 15K 41

    Biyo mu sannu a hankali don jin TAZARAR da ke tsakanin Dee Yusuf da Amatullah. Updates zai dinga zuwa duk ranakun Laraba da laha3. Ku biyo Ni Safiyyah Ummu-Abdoul tare da Khadija Sidi don jin wannan TAZARAR

    Completed  
  • TSAKANINA DA MUTUWA...!
    4.6K 781 26

    A dunƙule labarin ƙaddarorin rayuwa mabanbanta daga mabanbantan taurari

  • RABON AYI
    7K 928 33

    Labarin ibtila'in da yai ta afkawa Fareeda matar Mukhtar a dalilin satar fita

  • A DALILIN 'DA NAMIJI
    23.1K 1.6K 32

    Labarin yarinyar da ta tsani Maza.. cikinsu harda Mahaifinta. Tasha alwashin gudanar da tsaftatacciyar rayuwa ba tare da 'Da NAMIJI ba. ko hakan zai yiwu?

  • BINTU
    2K 120 11

    An rubuta a 2016.

    Completed  
  • FITAR TSIRO
    2K 46 5

    Fitar Tsiro labari ne akan ƙalubalen rayuwa.

  • AMFANIN SOYAYYA COMPLETE
    107K 4.4K 31

    Labari ne akan 'yan mata 3 wad'anda suka sha gwagwarmayar duniya suka ga bala'i a rayuwar su kala-kala, labarin ya gino ne akan makirci, yaudara, cin mana, fansa

    Completed  
  • NISAN KWANA...
    400 19 1

    Ba kowanne shafi da k'addara ta bud'e maka bane mai dad'i, wani shafin saiya shallake hasashen ka, akwai k'addarar da take zuwa da son zuciya kamar yanda akwai wata k'addarar da take fad'o mana b'agatatan, Wasu k'addarorin su suke ayyana rayuwar mu, wasu k'addarorin shinge ne da sauran rayuwar mu take jingine dasu.

  • KOWA YABAR GIDA...!
    756 28 1

    Karka nuna d'an yatsa akan kalar rubutun da alk'alamin k'addara yaima waninka, Bak'ar k'addara bata tsallake kowa ba, naka a rubuce yake tun kamun samuwarka. Karkace zakai dariya akan kalar shafin rubutun alk'alamin k'addarar wani, a duk minti daya na rayuwarka sabon shafi yake budewa, waya san ko cikin shafukanka akw...

  • K'ADDARA TAH COMPLETE
    128K 6.5K 46

    Okey I'll leave now, remember me in your prayers, keep the taste of my mention on your tangue , keep my good deed in the boxes of heart, and keep my greetings even in the letters and telegram, i haven taken your darkness, and my bright shinning stars in your now, if am not there for your gathering, there is darkness...

    Completed  
  • SANYI DA ZAFI
    33.7K 862 30

    Picture rayuwa kinada mahaifiya me HIV, the stigma, the takura from your community, and he daily battle then amidst this chaos something happened Soyayya!! But what do you think happens when FIRE meet ICE?? Idan SANYI DA ZAFI suka hadu aganin ku mezai faru???💫

  • Duk kyan namiji (Hausa love story)
    9.1K 541 34

    Lubna da Nafy 'yan uwane da suka banbanta a halayya. Hudu Carpenter ya shigo rayuwarsu a lokaci mabanbanta kuma kowacce da irin tarbar data masa. Yayinda Nafisah ke ganin Hudu a matsayin baki, guntu, mai faffadan hanci. Ita Lubna abinda ya motsa zuciyanta akan Hudu ya fi gaban kyau ki rashin kyansa. Ku biyo ni ku sha...