ZUNUBINA AJALINA!
*" Na ji ana faɗin Mutuwa hutu ce gurin Mumini,tabbas ina son Mutuwa so na haƙiƙa! Amma kuma ina tsoronta fiye da komai ciki da waje na.Ina son Mutuwa saboda na ƴantu daga azabtuwar ruhi wadda ba ta yankewa tsakanin dare ko rana,ina kuma tsoron Mutuwa ne saboda ni da kaina banwa kaina shaidar zama cikin Muminai ba! Ba...