❣️QALBINA 2❣️(FAHEEMA and AMMAR's love story)🔥
Bai karasa sauran maganar dake bakinsa ba suka ji magana a bayansu "ke Faheema!..." Cikin sauri Faheema ta ware jikinta da nashi ta waigo tana duban mommnta dake saukowa saman matakala tana dubansu cike da ayar tambaya a kwayar idanunta, shima Ammar duban yayar tasa yake yana lumshe idanunsa a hankali, hankali a tash...
Mature