LAIFI TUDU NE
love and Betreyal
A rayuwata ban taba neman abu nawa na karan kaina ba, duk abinda aka tsaramin shi nake bi, ko inaso ko banaso abinda suka shimfidamin shi nake bi. Haduwata dake yasa zuciyata ta fara canzawa inaji kamar samunki shine cikar buri na rayuwata..... Sai dai me? Kalma guda daya tak daya kamata ta fito daga bakina ta wargaza...
A mu"amalansa da kowa Sai son Barka....Kowa kuma zai iya Fadin kyakyawan Hallayarsa..Ammh ga Matarsa Hafsah bazata iya Dora komai ba...Banda Tarin Masifarsa da kuma komai tayi batayi Daidai ba...!!!
"Banbancin kowacce rana na tare da yanda take sake kusantani da ganinki" #Love #Family #Military #LubnaSufyan