ALK'AWARI BAYAN RAI (Completed✅)
A story of a young girl who sees the bad side of the world from both angle.. Suddenly an angel came to her rescue.. Destiny will take it place.. Will he be able to rescue her? find out in this astonishing story
A story of a young girl who sees the bad side of the world from both angle.. Suddenly an angel came to her rescue.. Destiny will take it place.. Will he be able to rescue her? find out in this astonishing story
Akwai matuƙar ban mamaki haɗe da matsanancin takaici yawaitar mata musamman masu aure a cikin harkar shan miyagun ƙwayoyi. Menene SANADIYYA? Da yawa-yawan matan sun amince haɗe da yin amanna duk munanan halayen da za a ga suna aikatawa idan aka bibiyi salsala da tushen damuwoyinsu za aga SANADIYYAR maza ne. Shin maza...
Biyo mu sannu a hankali don jin TAZARAR da ke tsakanin Dee Yusuf da Amatullah. Updates zai dinga zuwa duk ranakun Laraba da laha3. Ku biyo Ni Safiyyah Ummu-Abdoul tare da Khadija Sidi don jin wannan TAZARAR
Ranar wanka ba'a 'boyon cibi. Ranar da ya kamata ta zama ranar farincikinta watau ranar aurenta, ranar ne ta rasa komai na rayuwarta, watau iyayenta da bata ha'dasu da komai ba a duniya. To ya rayuwarta zata ci gaba bayan nan.
#1 in Aure 19/09/2020 #1 in Sarauta 19/09/2020 #2 in Halal Romance 19/09/2020 Ta riga ta san duk wata tarin ma'ana ta k'addara, walau mai kyau ko akasinta. Kamar kowa abinda bata sani ba shine... Me cece tata k'addarar? Yaushe zata fuskance ta? A wane yanayi zata zo? Mai kyau? Ko akasin haka? Wad'annan tambayoyin suke...
This is not a love story but it is a story of love, of how it never dies no matter how long and how far apart the lovers are. Just follow my pen for I assure you, you are going to fall in love with Diyam.