Select All
  • ABOKAI Littafi na daya 1
    264 20 12

    Haidar,jibrin,hasan,Aliyu da Mansir makarantace ta hadasu inda suka zamto ABOKAN juna, matsayin Abotarsu ta wuce a kira su da AMINAI sai de YAN'UWA Cikin farin ciki da annushwa suke rayuwansu, akullum basa rabo da raha, Sun zama ababen koyi ga yan uwansu dalibai, ___ Gefe daya kuma ga rikakkun yan'ta'addan wayanda su...