KAZAMAR AMARYA Completed
Sanin labari sai an shigo daga ciki
Na kasa fahimta da gasgata abinda zuciyata ke ayyana mini a kansa, SO ne ko BIRGEWA?. Komai nasa birgeni yake, ban taɓa ji ko ganin wanda ya haɗa abu ɗari bisa ɗari ba sai shi ɗin, ba zan kira hakan da jarabta, domin ko mahaifina bai sha ba akan yadda nake jin Mijina, bana ganin laifinsa sai nawa ina jin ban kyauta ba...
Kowane ɗan Adam, ɗauke yake da littafi, mai tarun shafukan ƙaddara, idan ka karanta fejin yau, sai ka buɗe na gobe zaka san me yake ɗauke da shi. Sai dai ummi na iya cewa, tun da ta buɗi ido, ba ta taɓa cin karo da shafin da buɗe shi yayi mata daɗi ba, sarƙar ƙaddara ke ta janta daga wannan tarago zuwa wancan ko menen...
STORY OF A GIRL THAT STRUGGLE WITH HER BEUTY, she believed that her beauty is her curse.
JINNUL KAMIL Labari ne da ya faru a zahiri, kuma ya kunshi abubuwan dake faruwa yau da kullum tsakanin mutum da Aljan. labarin yana cike da abin tausayi, mugunta da zamantakewar iyali, harda sakaci irin na iyaye musamman Mata.Koda wasa ba'ayi labarin don cin don cin zarafin wani, ko wata ba illa don mutane mu d'auk...
Zara-zaran yatsun hannunta wanda suke sanye da zobina masu matukar kyan gaske da d'aukar hankali ,idona ya soma hangowa sanadiyyar motsa hannun da take tana juya stearing tana ɗan kad'asu lokaci-lokaci saboda wak'ar dake tashi a cikin Motar, tare da fitar sautin siriryar muryarta me dadin saurara. ...
COMPLETED✅✅ but not edited!! "Yanzu kaga malan duk halaccin wannan yaron ga yarinyar nan anman ta rufe ido tace ta fasa aurensa" malan yai shuru yana tunani kafin tacigava "inbanda jahilci irin nata inbata aureshi ba uban wa zata aura?" Nisawa Umma ta yi kafin ta cigaba da faɗan "shekararta nawa agidannan uban wa ya...
Lallai kuwa wato tally duk amincin dake tsakaninki da zee seda kika san hanyar da kika bi, kika ci amanar kawarki ta hanyar mallake mata muradin ranta gaskiya Zee kinyi sakaci babba kina nan kin yarda da Tally ita kuma tana miki zagon kasa kai duniya tally kin cika butulu.
labari mai tsuma zuciya da kashe gangan jiki labari mai ciƙe da sarkakiya cin amana butulci tare da son zuciya...
"Pleaseeee mana feenah....!!"ya fada cikin wata irin murya wacce ta narke cikin tsantsar kauna da soyayya. Kaina nake girgizawa a tsorace, "Bazan iya ba, kaifa abokin babana ne plssss ka kyale ni, bazan iya ba wallahi!!" Idanunshi ya zuba min wadanda suke a lumshe kamar na mashaya, dama a yawancin lokuta haka suke, sa...
(EDITING) Farha is a nothern Nigerian girl in her early 20s. Join her in her battle of finding Mr. Right. Would she finally get someone to marry her? Would she ever find true love? Would any northern man be willing to settle for her? This story was inspired by stories i have heard about and people's actual life e...
Labari ne daya kunshi soyayya da yanda taja akai AURE anma na SIRRI daga karshe sharri ya shigo ciki sanadiyyar kishi hartakai ga soyayyar da aka gina ta zama tarihi se rashin yarda ya jaza rabuwa ta har abada kafin daga baya gaskia tayi halinta yayin da rufaffiyar soyayya ta dawo aka kuma dinkewa aka zama daya.
wannan sanyin illa zaiyi miki acancikin ki, ai ita mace da ɗumi aka santa, ai ballagaza ita ke illata ƙanta da ƙanta sai sanyi ya kamaki kizo kisani agaba, haka naje na haɗomiki sassaken nan na ɓaure da ƙanin fari da minnas da zuma da citta da kirfa, nazauna nadafa miki amma kika kalleni kikace ƙwayoyin cutane wai ke...
illar Auren mace 'Yar Boko, shakuwa wacce ta rikiɗe ta juya zuwa soyayya me Karfi tsakanin Uba da Ƴar sa, Yallaɓai Usman da Ameerah
Hajiyoyi masu baje hajarsu, Ni shaɗi holewa jin daɗin rayuwa tsuma zuciya da gangan jikin me karatu duk yana cikin Hajiya gwale.... ku ni shaɗan tu...
- Love cannot be forced, it must be freely given. - Love is not a duty, it is a gift. - Love cannot be bought, it must be earned. - To force love is to destroy it. - Love is like a butterfly, it cannot be caught or kept, it must be free. - Love is a journey, not a destination. - The chains of love are stronger than th...
Labari ne mai ďauķe da tsantsan tausayi mugun hali zafin kishi da nadama, dan Allah ki yafeni kidawo gareni nasan ban kyauta miki ba,, ku bibiyeni har zuwa gaba dan jin yanda labarin zata kasance, Ana tare,
TSOKACI Wannan littafin tsokaci ne a kan rayuwar ma'aurata, abubuwan dake faruwa yanzu a gidajen Auren mu, da kuma matsalolin dake cikin auren. Duk wanda yaga labarin nan yayi iri ɗaya da rayuwar sa to yayi haƙuri domin ban yi don cin zarafin sa ba, nayi ne domin gyara, domin rubutu da gyara shi ne buri na, Faɗakarwa...
Kowacce rayuwa tana da manufa ga mai ita, kowacce nasara tana ƙunshe a tsumman ƙalubale dole sai ka ƙetare igiyar gwagwarmaya kafin zama cikekken mai nasara, kamar yadda Aseeyah Umar Ansar ta tsallake igiyoyi dubu na wahala a rayuwa. Maiyiyuwa labarin ya tasirantu da tasiri irin na rayuwar yau, maiyuyuwa ya zo da salo...
Ramagamar Damisa a jaki da nisa...ni ce Asma uwar adashen ƴan daba, me fafatawa da ni sai ya shirya.
The path of two heartbroken persons cross by a marriage arranged by their parents. They both heal their broken hearts together, showering each other with love and totally forgetting their past. But what happens when the causes of their heartbreak try to wreck the new bond between them. Read and find out!!!