Alle auswählen
  • KALMA DAYA TAK
    146K 24.1K 67

    A rayuwata ban taba neman abu nawa na karan kaina ba, duk abinda aka tsaramin shi nake bi, ko inaso ko banaso abinda suka shimfidamin shi nake bi. Haduwata dake yasa zuciyata ta fara canzawa inaji kamar samunki shine cikar buri na rayuwata..... Sai dai me? Kalma guda daya tak daya kamata ta fito daga bakina ta wargaza...

  • GOBE NA (My Future)
    149K 16.9K 65

    Babu mace da zata labarta yadda wata macen take ji har sai ta taba kasancewa a cikin halin da wacan macen ta kasance. Daga ni sai ire-irena mu ke iya labarta yadda mace ta ke ji idan aka keta haddin yarta ko kuma ita kanta! Ina ma ace yau haddina ni Halimatu aka keta ba na yata ba? GOBE NA... Zawarcin Halimatu... ***...

    Abgeschlossen  
  • AUREN KWANGILA
    30K 710 11

    Raunin zuciyar RAYHANAH-RAHANE.......da tsananin kishin data ke dashi akan mijinta uban 'ya'yan ta IBRAHIM MANSUR TAKAI, bai hanata kokarin saka khairan da khairan ba, bai hana ta maimaita kwatankwacin abinda aka yi mata ba shekaru ashirin a baya, bai hana ta barin YA HIMU ya nuna kansa matsayin cikakakken _replica_ g...

  • TABARYA....mai baki biyu
    37.6K 2.4K 22

    " kin yaudareni BAHIJJA, ni zaki rainawa wayo, ki mai dani SAKARAI, ki rik'a saka wasu abubuwa a jikinki, wad'anda kinsan Allah bai Halicceki dasu ba?" Jikinta rawa ya fara yi kamar mazari, "Ahamd dan Allah kayi hak'uri." Ta furta tana share hawaye. Katseta yayi, ta hanyar d'aga mata hannu....

  • Hasken Lantarki (Completed)
    154K 5.1K 16

    Dan mutum yana maka wasa da dariya kuma ya nuna akwai aminci tsakanin ku ba lallai bane yana kaunar ka. Makashinka yana tare da kai, da dan gari ake cin gari... Ku biyo ni

    Abgeschlossen