INGANTACCEN KISHI
Cigaban labarin bin dokar Allah ba ƙauyanci bane. Sannan kamar yadda sunan ya nuna zan fi maida akalan rubutun akan nau'o in kishi, dalilan da yasa ake kishi, banbanci tsakanin kishi da hassada. Ina fatan zaku kasance tare da ni. Kada ayi amfani da rubutuna ba tareda izinina ba. Ina maraba da gyara, korafi, ko shawar...