MATAR MIJINA...Completed
...Zuciyarta sosai take mikata wani mataki na firgici, ba ta shirya ansar wannan lamarin ba, lamarin da take hango cikin sa ba komai ba illa tashin alkiyamar duniyarta.Tana tsoron sake afkawa tashin hankalin rayuwa sosai take jin zuciyarta bata yi amanna da bukatar Jaamal Bukar Kutigi ba, in tayi duba da halaccin da S...