GIRKINMU NA MUSAMMAN
wannan littafi zai koyar da yadda zamu sarrafa abincinmu cikin sauki batare da munkashe wasu iyayen kudi ba, za a shiryawa mai gida abincin fita kunya kala-kala.
wannan littafi zai koyar da yadda zamu sarrafa abincinmu cikin sauki batare da munkashe wasu iyayen kudi ba, za a shiryawa mai gida abincin fita kunya kala-kala.
Ya da qanwa ne, sun tashi cikin gata da kulawar iyayensu da kakanninsu. Sannan aqwai dangantaka mai qarfi tsakanin gidansu da maqotansu da ta zamana kamar y'an uwantaka. Soyayya mai qarfi ta kullu a tsakanin Lukhman da matarsa Bebi bayan aurensu. Amma me zai faru, qanwarta ta zama sanadiyar ranta daga baya.
Ranar wanka ba'a 'boyon cibi. Ranar da ya kamata ta zama ranar farincikinta watau ranar aurenta, ranar ne ta rasa komai na rayuwarta, watau iyayenta da bata ha'dasu da komai ba a duniya. To ya rayuwarta zata ci gaba bayan nan.