BIYAYYAH
Labari ne akan wasu masoya guda biyu da suka had'u wajen yiwa iyayensu BIYAYYA. 'Kir'kirarran labari ne ban yi shi dan wani ko wata ba, kada a d'ukar mini labari a juyashi, ban yarda da wannan ba, a kiyaye!!!.
Labari ne akan wasu masoya guda biyu da suka had'u wajen yiwa iyayensu BIYAYYA. 'Kir'kirarran labari ne ban yi shi dan wani ko wata ba, kada a d'ukar mini labari a juyashi, ban yarda da wannan ba, a kiyaye!!!.
Littafin KASAITA littafi ne dake dauke da labarin SARAUTA, Wanda shi Yareema NASEER ya Shiga kalubale dayawa na rayuwa a dalilin sarauta, a gefe guda kuwa ya fada makauniyar soyayyar ta batare daya ankare ba, dukda yanada wata masoyiyar a gefe wacce yake ganin itace sarauniyar birnin zuciyar sa sai gashi zancen yasha...
Story ne akan Feedoh da Malamin ta wanda aganin ta tunda yana koyarwa a Islamiyya bayada wani class ba shida kud'i...saboda shid'in Malamin islamiyya ne. uwa uba daya kasance mai d'aukan karatun FIQH wanda dashi mutum zaisan kansa sai suke d'aukan sa wai dan iska..kwatsam soyayya ta k'ullu tsakanin Malamin da Feedoh...
Duk yanda taso ta daure wa zuciyarta yanayin datakeji abin ya faskara, duk iya qoqarinta na ganin cewar ta tsayarda hawayenta amma seda sukayi tattakin yin ambaliya daga manyan fararen idanuwanta zuwa lallausan kuncinta, zuciyarta ke barazanar fasa qirjinta ta fito, duqawa tayi ta dafe wurin ilahirin sumar kanta ta sa...