B'OYAYYEN AL'AMARI
A LOVE STORY
No 1 in General Fiction on 21 September. A lokaci guda duniya ta yi mata juyi mai zafin gaske. A lokacin rayuwa ta kawo mata zabi mai cike da hatsari da nadama. Ta yi watsi da duk wata fata, ta dakatar da duk wani mafarki....tun da dama ai mafarki na wadan da suka yi barci ne. Duk da hakan, Hindu ba ta cire rai...
Labarin matashiyar budurwa Ummu A'isha, labari mai cike da tsantsar tausayi da rashin gata, soyayya da rashin taimako.... Abubakar Sadeeq wanda ya taimaki rayuwar Ummu bayan wahalhalu da tasha, ya ba ta dukkan taimako kafin ya watsar da lamuranta. Enjoy!!! 12/08/2017 4years of completion amma har yanzu ina samun mas...
Suna matuk'ar son junan su amma iyayensa sun tsane talaka. **** Babanta ne amma ya zama tamkar mugun aboki agareta sam mahaifiyar ta bata son hanyar da ya d'orata akai. **** A matsayin su na ma'aurata sam sun kasa zama su fahimce junan su balantana su gyara ZAMANTAKEWAr su.
wannan lbr ne daya kunshi abubuwa da dama dake faruwa a wannan zamanin namu,ko kuma ince ya zamanto kamar sana'a gawasu mutane. Cin amana,yaudara,makirci da kuma son zuciya. kudai biyoni don warware muku manufata...
Labarine na yara gudu biyu,wanda zusu taso cikin rashin kulawa da gata na iyayansu,sakamakon matar mahaifinsu. Labarine me fada karwa,nisha dan tarwa yana dauke da tausayi, soyayya da kuma karamci...
dagajin sunan base kun tambayaba ankai ruwa Rana tsakanin yanmata kuma yan uwan juna guda uku akan saurayi daya kushiga ku karanta dan jin yadda abun yake
ƙaddarace ke yawan haɗasu, kuma a kowanne lokaci suka haɗu sai sunyi faɗa a tsakaninsu, a haka har tsautsayin da yayi dalilin aurensu ya faru, ko ya zaman nasu zai kasance?