Select All
  • JINI YA TSAGA
    21K 1.3K 20

    Ba son ko wano uba bane samun balagurbi acikin ahalinsa, sai dai sau da dama ALLAH kan jarrabi bayinsa ta hanyoyi da dama. Duk da kasancewarsa babban Malami agarin hakan bai hana ya samu ta waya wajan gaza daqusar da mutum ɗaya tilo acikin ahalin sa ba. "Tabbas HAFSA zakka ce, daban take acikin yara na. Ni kuma itace...

  • MATAR BAHAUSHE
    61.3K 7.5K 20

    Kamar yadda rayuwar ko wace MATAR BAHAUSHE take zuwa cikin yanayi mabanbanta, haka tata rayuwar ta fara cike da tarin kalubale. Sai dai ta fannoni da dama, ta banbanta da sauran matan hausawa da suke sarewa cikar burinsu na yau da kullun. She's ambitious, very courageous, and she's determined to fulfill her dreams. M...

  • FETTA (COMPLETED)✅
    349K 30.4K 97

    Labarin yarinya da ta taso cikin maraici da rashin gata

  • Rashin Ga'ta
    109K 7.5K 32

    Rashin gaa'ta is a hausa written story, follow and vote

    Completed  
  • RAYUWAR MU
    288K 24.6K 39

    Bance wannan tafiyar mai sauqi bace ba. Bance tafiyar nan perfect bace. Bance tasu rayuwar babu emotional conflicts ba. #Love #betrayal #the power of forgiveness #the power of repentance YOU WILL NOT REGRET THIS!!!

    Completed  
  • MATAN ALI
    58.2K 1.6K 11

    labari ne akan namijin da yake mu'a mala da mata,sannan kuma mahaifinshi ya aura mashi mata hudu,kuma dukkansu baya sansu,ya dinga basu wahala,karshi Allah ya damki shi ya fada san wata yar 'kauyi,ya dauki san duniya ya dura mata ita kuma fir tace bata sanshi saboda bata manta azabobin da yayi mata ba Ku biyune dan...

    Completed