FAIROOZ LITTAFI NA FARKO
Tana tab'awa kuwa sai taji ta zuuuuuuuuuuu....Gaba ɗayanta hasken yazu k'ota zuwa cikin littafin, ma 'ana ta shige cikin littafin datake kallon hotuna cikinsa. Ga mamakin maryam sai ta ganta ta ɓullo cikin wata sabuwar duniya daban, da irin wacce muke ciki, domin dai inda ta tsinci kanta da ta duba sararin samaniyan-s...