Select All
  • TAURARONA LITTAFI NA DAYA
    29 1 1

    Ameera ta yi ajiyar zuciya gabanta yana dukan uku-uku domin zuciyarta ta fara raya mata abun da Ameer ya zo yi wajenta shi ya sa yake yi mata irin wannan kallon na bankwana wato Abubakar ya saye soyayyarsa kenan. "Allah ya sanya alkairi" Ta ce mishi cikin nuna ƙarfin hali domin kar ya gane halin ruɗu da damuwar...

    Completed   Mature
  • WACECE KHADIJAH LITTAFI NA BIYU
    90 6 1

    Wacece Khadijah Littafine na soyayya da aka ginashi akan fahimtar juna da yarda a tsakanin ma'aurata, ba kaɗai so Ma'aurata ke buƙata domin samun zaman lafiya mai ɗorewaba, yarda da kawar da zargi yafi so muhimmanci... Naku a ko da yaushe Nura Isa S Garo

    Completed   Mature