NI TAKA CE (ONLY YOU)
Fiddy yarinya ce yar 15years yar gidan shahararren dan siyasa wato Honorable Muhammad Sa'eed Wakili wanda akafi sani da S.Wakili. Yarinya ce kyakykyawa mai farin jinin gaske tana karatu a Nigerian Turkish International School Kaduna (NTIS-Kaduna) Meanwhile, Jamal Ahmad Hamza is a Fulani handsome guy dan shekara 16. Da...
Mature