DAWOOD✅
Limitlessly love.
*TRUE LIFE STORY* _Wallahy wannan novel din ba k'agaggen labari bane, babu karya ya faru ne anan garin LAGOS STATE, dunia ta baci yaudara babu irin Wanda *SAMARIN BANA* basayi, duk iya kaucewa mugun nufin su sunada hanyoyi daban daban dan ganin sun cimma burinsu, ban taba rbt true lfy story Se wannan karan sbd mahimm...
labarin wata matashiyar yarinya ce budurwa! Wacce bata iya zaman Aure, a duk lokacin da ta kasance matar wani, sai ta yi sanadiyyar rasa rayuwarsa. hakan ya sanya ta zamo tamkar mujiya cikin jama a, wasu na kiran ta da mayya, wasu suce Aljana ce!. Ku biyo alkalamin Ashnur pyar dan jin gaskiyar lamarin.
Labari ne na wata Yarinya da ta tashi cikin gata da kulawar iyayenta lokaci guda duniyar ta juya mata yayin da ta hadu Kaddara ta rasa dukkan iyayenta Sanadiyyar gobar da ta cinyesu harda karamar kanwarta !ta dimauce ta rasa duk wani tunaninta!Ta rasa wacece ita? Kaddara ta jefa ta hannun wasu azzalumai suka gurgunt...
Zumunci abu ne mai matukar muhimmanci, Wanda saboda muhimmancinsa Allah SWT ya yanke rahamarshi ga Wanda ya yanke shi...
Yanka mata wani wawan mari tayi though ba yau suka saba gwabzawa ba, cikin masifa ta nuna mata ɗan yatsa "karki kuskura ki kara faɗin haka, any resemblance to you is what I hate most about myself" saita fashe da kuka.
Dan mutum yana maka wasa da dariya kuma ya nuna akwai aminci tsakanin ku ba lallai bane yana kaunar ka. Makashinka yana tare da kai, da dan gari ake cin gari... Ku biyo ni