Select All
  • BAHAGON TUNANI
    436 23 3

    Baka nemi mu zauna lafiya ba, tunda baka min abun da nake so. Na fadi maka kamin ankon kawata, amma saboda bakin talauci dubu ashirin ta gagareka, ga matan nobel sai dai ace bude doruwa akwai kudi ko kuma ace zan tura ta account dinki, amma kai ko bude min account baka yi ba. Kuma da kuke cewa rayuwar nobel karyace ta...