Select All
  • 🍒🌺NATSANE SHI🌺🍒
    568K 39.6K 93

    Dan iska ne Tantiri ne ,mawaki ne da yayi fice afadin duniya,yana karatu a abroad,dan iska ne na karshe amma yasan da wa yake iskancin nasa,baya son hayani miskiline na karshe,wannan halin koh nace rayuwar tasa yasa yan mata masu takama da mulki saurata ,dukiya soke mugun fadawa kan tarkon sa,koh diyar wace ke koh me...

  • ADYAN
    694 33 9

    Labarin wani saurayi daya taso cikin tsanar kishiyar uwa, yayin da yake samun kulawa a wajan mahaifin shi.