Rafeeq
#love and destiny
Ta kasance budurwa mai matsakaicin shekaru, a dalilin so ta ɗauki kasadar da har ta mutu ba zata taɓa daina dana sani ba. Bata taɓa aure ba, bata taɓa zina ba, ba kuma a taɓa yi mata fyaɗe ba, amma ta ɗauki ciki. Duk wani buri da take son cikawa ta cika, sai buri guda ɗaya ne ya zame mata cikas, wannan dalilin ne ya...
Ina zai ganta? Ya kamu da sonta a lkcn da be taba sanin wacece ita ba, Yana kaunar ta a lkcn da besan ya kamannin ta yake ba, bazai iya Furta takamaimai shaidar dazai gane itace muradin zuciyar sa ba, Sai wata 'yar tawada Karama daya gani Akan saitin kirjin ta lkcn data sunkuya zata taimakeshi Yana cikin halin Maye, Y...
Labari ne daya kunshi masarautu biyu; Masarautar Katsina, wacce take cikin Nigeria da kuma Masarautar Damagaran, wacce take cikin Kasar Niger. Labarin yayi duba ne da rayuwar Yarima Bilal, wanda rashin magana da miskilanci ya kanja ya shiga tarun matsaloli, wanda hakan yake haifar mashi da auren Zeenah Kabir Muhammad...
"Itama mutun ce kamar kowa khalipa, sahiba ba ita ce tayi kanta ba, akwai mutane da sukapi sahiba muni kuma ko sahiba fa to be frank ba mummuna bace, she's beautiful her own way, kaine dai ka kasa acknowledging"...... Meze faru da ita idan mijin da iyayenta suka aura mata ya tsaneta because she's too ugly with low sel...
(COMPLETED) "It's just a marriage base on contract and which will only last for six months. kuma banga aibin hakaba malik. " dad. I just can't do this. Am young and handsome, I want to marry my own choice. Please dad Kaduba wani solution akan business nakannan." Malik yafada atakaice " It's just a marriage done with...