Select All
  • DUBU JIKAR MAI CARBI
    8.8K 275 14

    Da sauri Yaya babba ta matsa baya tana zaro ido ta ce, "Dubu me nake gani kamar aski akanki." Dubu ta rushe da kuka ta ce, "Inno wallahi aski ya mini kuma wallahi ɗan iska ne." Cak Yaya Babba ta tana ƙarewa Dubu kallo sannan ta ce, "Dubu je ki can mu gani." Dubu ta tashi tana ƙobare ƙafafuwa saboda irin gwale-gwalen d...

  • BAƘAR DAULA
    680 20 10

    Ƙaddara wata abada ce da take sarƙe da gangar jiki da ruhi! Ni tawa ƙaddarar salonta mai tafiyar kura ne, ko a tarihi ban taɓa riskar makamanciyar irin tawa ƙaddarar ba. Na fito daga cikin jinsin Maharba da Mafaruta, don haka na fi jin daɗin rayuwar cikin dabbobin daji akan mutane. Sai dai kash! Na tsinci ruhina a...

  • A DALILIN KISHIYA
    57.2K 5.8K 39

    Rayuwa gaba daya ta canzawa Rabi a dalilin kishiya, duk wata dama da ta zata kauna ce ta sa ya hanata yanzu ya bawa amaryarsa wannan damar; harma ya na kafa mata hujja. Bata taba zaton zai yi mata haka ba ko mata nawa zai aura.

    Mature
  • 🌹🌹MATAR MALAM🌺🌺
    316K 26.8K 59

    Love..

    Mature
  • MAI HAK'URI KEDA RIBA
    32.9K 2.2K 23

    It's a story about a girl who came from a poor family, she lives with her mom, brother, step mom, and her step sister. Her dad loves her so t much to the extend he can't control the love, her step mom was jealous about that because the father doesn't love Jamila her daughter as he loves Bilkisu so she decide to.....

  • DAWA NAKE TARE
    342 3 35

    it's all about love confusion just keep following

  • RAYUWAR BILKISU
    18.8K 559 25

    A painful story.... Dan d'aki neh tana k'wance sai ji tayi an watsa mata ruwa,tashi dan ubanki... Ta taso babu mahaifiya, step mum ta saka rayuwarta cikin garari...ku biyoni jin yaya.

  • SALMAN
    4.1K 123 48

    Yarinya che 'yar shekara 15 take zaune cike damuwa ta isheta na rashin iyayanta sai ga yar uwarta na k'wala mata kira...just follow it's interesting

  • LABARIN HUMAIRA (Kaico da son zuciya)
    262 16 7

    Just follow true life story😭😭

  • MATAR UBA
    20.2K 868 23

    Labarin Matar Uba akan mahaifi yace da yaran ta wanda tun da ranta abokiyar zaman bata nuna tana kaunarta da yaran ta har Allah ya karbi abinsa nan kuma Matar Uban ta cigaba da duk abinda ranta yake so bata tunanin wani abu

  • KYAKKAWAN SAKAYYA
    2.7K 151 38

    Garin Bauchi akwai hamshakin mai kudi Alhaji Adam Sulaiman wanda ya rike muka mai iri iri......Farhan watau duk maganar mahaifin naka ba jinshi kake ba koh sau nawa za'a maka zancan aure iyye?..... Farhana meh sa kike mana hassada manya mutane suna sonki kina wulakanci..... labari akan cin amana yaudara zalunci ha'inc...

  • MUGU BAR SHI KAMA
    455 24 17

    Yanayi neh na damuna duk da kuwa ruwan ba wai ya zauna sosai bane amma had'ari neh b'akin kirin a garin kaman meh, sauri sauri takeyi gudun kar ruwa ya sauko ya risketa a wurin dan idan har ruwa ya taba toh tasan tabbas sai ta k'wanta............

  • LOML❤
    24K 3K 29

    A damsel with a heart of gold walked into a journey of deception and trauma! Let's see how she cope Find out in "LOML❤"

    Mature
  • HAYATUDDEN 🕊🕊
    21K 880 10

    Aiko Yana bu'de kofar taxu6e ajikinsa tana cukwaikwiyeshi da cewa "Ashe da gaskene kadawo wayyo Allah da'di kasheni Daqer HAYAT ya 6am6areta yanace "my baby yaushe xaki girma ne tamai fari da ido tace "aina girma bakaga naxama 'Yan mata bah kallifah Taqarashe da juyamai bayanta....

  • HALIN WASU MUTANAN
    42.9K 2.6K 24

    Sun tashi da cikakkun maqiyansu, sun jefesu cikin wani hali, rayuwa mara kyawun duba, Daga qarshe Suna yin Aure Auran group.. Labarin HALIN WASU MUTANAN kudai biyo kuji, dan zai qayatar daku..