Select All
  • 💗SAFEEYARH💗
    1.8K 138 9

    💞💞Տɑƒҽҽվɑհ💞💞 01 Tafe nake ina bin koina da kallo kamar wata yar kauye,duk inda nabi sai mutane su bini da kallo "kamar kuda da kashi",, Oni asu banga abin kallo a jikina bah kodai dan kayana sunyi mugun dauda ne? Kamar yar me mai kuli Kokuma dai dan takalmana sun lashe kamar "duwawun zanin mahau...

    Completed   Mature