ƳAN HARKA
,Kamar koda yaushe tana tsaye jikin windo hannunta ɗaya yana riƙe da labulen windon, yayinda ɗaya hannunta yake ɗaure bisa ƙan mararta sai shafa cikin jikinta take a hankali tana lumshe ldo jiki a matukar sanyaye ta sauke labulen tare da zamewa kasa tayi zaman ƴan bori, "yaushe zan ganka har sai yaushe zaku waiwayeni...