Mai Nasara
Labarin wata zuri'a mai d'auke da hassada, bakin ciki akan 'yan uwansu
Dr Feenat labarin wata shararriyar likitar mata ce mai juriya Da sadaukarwa,wacce ta sadaukar ga farin cikinta dama rayuwarta ga Dr Ismail Wanda kaddararta ta gauraye Da tasa a yayinda ya kusa cimma burinsa akanta,
MAFARI...komai yana da farko, komai yana da tushe, komai yana da asali, HARGITSIN RAYUWA kan faru cikin ƙanƙanin lokaci. Duniyar daka saba da ita zata iya birkicewa zuwa baƙuwa a gareka cikin ƙanƙanin lokaci. Tafiya mabanbanciya da sauri a cikin kaddara da dai-daito
MATAR ABDALLAH.. A Firgice tace "Na shiga uku.!Me kake sha Abdallah? Murmushi ya sakar mata yana fad'in "Giyane ko kema zaki sha Matar Abdallah.? Fitowar yar budurwa daure da towel ya katse mata abunda tayi niyyar fad'a. Dukan kirjinta ya tsananta yayin ta kasa furta kalma ko daya. "Meet my ex-friend Matar Abd...