BAKIN ALK'ALAMI(Cigaban AMINTAKA...)
Labarin da ya kunshi zazzafar kauna gamida harkalla a tsakanin ma'aurata, tare da tsantsar makirci da cin amana na rashin sanin darajar AMINTAKA...wanda a karshe soyayya ke ko karin zama BAKIN ALK'ALAMI a tsakanin love birds din...sai ku kasance da 'yar mutan Rimi don jin yanda zata kasance.