Select All
  • ZAMAN 'YA'YANA
    835 67 3

    wannan littafin yana magana akan zaman aure wanda mata suke cikin kunci mai yawa...Matan da suka zauna a cikin hantara,zagi da wulakanci a karkashin mazajen su..

  • WANI GIDA...!
    127K 12.1K 31

    Tana shiga cikin dakin, taji an janyo hannunta anyi gefe da ita. Cikin tsananin tsoro da bugun zuciya ta daga baki zata saki ihu, taji an sanya hannu an rufe mata baki, a lokaci guda kuma aka juyata tana kallon wanda yayi mata wannan aika-aika. Ta saki wani numfashi da bata san lokacin data rike shi ba, ta jefa mishi...

    Completed  
  • MEKE FARUWA
    84.2K 3.5K 30

    Labarin wata budurwa ne wacce aure yayi mata wahala. Amira kenan 'yar kimanin shekara 24 da hud'u, tayi samari fiye da biyar amma dukkan su sai magana tayi nisa kwatsam sai a nime su a rasa. Amira na da kishir uwa wacce sam basu shi da ita. Ko meke faruwa dake sanadin rabuwan ta da masoya ta? Ku biyo ni don jin inda...

    Completed  
  • 👑MUTUNCIN'KI YAN'CINKI👑
    467 24 8

    📚📚📚📚📚📚📚📚 📚📚📚📚📚📚📚 📚📚📚📚📚📚 📚📚📚📚📚 📚📚📚📚 📚📚📚 📚📚 📚Mutuncinki yancinki,labari ne yazo da sabon salo ta hanyar fadakar da iyaye mata akan illar shaye-shaye hade da nunar ma iyaye mata illar kwadayi da kuma abinda yake haifarwa. , Fadakarwa,ilmantarwa,wa'azantarwsuna daga cikin abinda zai nu...

  • KASHE FITILA
    238K 18K 53

    Iyaye musamman mata sukan sadaukar da dukkan farincikinsu domin kyautata rayuwar 'ya'yansu. Haka ce ta faru ga Maamu har zuwa lokacin da Allah Ya azurta mata tilon danta Awaisu. A daidai lokacin da take tunanin kyautatawa wadanda suka wahalta musu a baya sai Gimbiya matar dan nata ta murda kambun da ko iyayenta basu s...