ZANYI BIYAYYA
It All About love nd destiny of life
Raunin zuciyar RAYHANAH-RAHANE.......da tsananin kishin data ke dashi akan mijinta uban 'ya'yan ta IBRAHIM MANSUR TAKAI, bai hanata kokarin saka khairan da khairan ba, bai hana ta maimaita kwatankwacin abinda aka yi mata ba shekaru ashirin a baya, bai hana ta barin YA HIMU ya nuna kansa matsayin cikakakken _replica_ g...
Duk yanda taso ta daure wa zuciyarta yanayin datakeji abin ya faskara, duk iya qoqarinta na ganin cewar ta tsayarda hawayenta amma seda sukayi tattakin yin ambaliya daga manyan fararen idanuwanta zuwa lallausan kuncinta, zuciyarta ke barazanar fasa qirjinta ta fito, duqawa tayi ta dafe wurin ilahirin sumar kanta ta sa...