SULTAN MERAH
Story of a young blind Fulani girl👸🏻
AUREN FARI* 💑 0⃣2⃣4⃣ *DAFATAN ZAKU SAKA TA ADDU'A AKODA YAUSHE HAJIYA RABI BADAWI MAMAN IBRAHIM DA NURY* .............. *Ke tsaya* ya daka ma umaimah tsawa, ya isa gun mamee da sauri , kiyi hakuri mana. Na ce kamun laifi ne? Tunda ka rainani to bazata kara rabarka ba har ka gana mata azaba......wace azaba...