'YAR HUTU (LABARIN KAUSAR DA BINTA) Editing
Ta taso a gidan hutu, gidan da ko tsinsiya bata dauka tsabar hutu, soyayya takeyi mai tsafta da masoyin ta kuma sanyin idaniyarta wanda da za'a bude kirjin ta se anyi mamakin irin son da take mishi amma sedai kash HUTU ya sangartar da ita ya kuma hanata kula da sanyin idaniyarta yanda ya kamata, shin wannan soyayya za...
Completed