Select All
  • TASNEEM 1 in TASNEEM Series✅
    23.4K 3K 51

    "Wallahi Amina in dai har Tasneem ta auri Maheer to a bakin auren ki"😓 "So nake yi ka auri Ameerah" 😳 "Kafin jikin ta ya gaya mata ke zaki bar gidan nan, kije na sake ki saki daya, Dan naga alama so kike yi ki kashe muna yaron mu" 🥺 "Umma naji a jiki na, wallahi naji a jiki na wani abu ze same shi,Umma yanzu in Ad...

    Completed  
  • GIDA HUƊU
    18K 3.1K 69

    GIDA HUƊU, labari da ke ɗauke da manyan darussa da dama na rayuwarmu ta yau da kullum.

  • SIRRIN MU
    9.2K 270 12

    _Duniya makaranta a lokacin da wasu suke shiganta a lokacin ne wasu ke barinta,wasu na zuwa Duniya wasu kuma na barin Duniya, Rayuwa kamar shafin littafi ce,baka sanin abinda yake bangwan baya dole saika buɗe shafin gaba,muna zuwa Duniya ne ba tare da sanin abinda ke cikinta ba,wasu na zuwa a makance, wasu a kurmance...

    Completed  
  • NA TAFKA KUSKURE..!
    17K 1.5K 41

    Safwan wai me ka maida ni ne...? na haihu kuma na koma ina maka Renon D"a...? baka isa ba wlh......

  • SOORAJ !!! (completed)
    848K 70.5K 59

    Zanen ƙaddaransa yana cikin zuciyarta, kamar yanda zanen nata ƙaddan ke cikin tasa zuciyar. Idan zuciyoyi suka haɗe waje guda akan samu wata irin zazzafan ƙauna. Ako da yaushe jinsa yake kamar wani baƙon halitta, RAUNI DAMUWA sune abun da sukayi tasiri wajen cika rayuwarsa, yasani kowani bawa da irin tasa ƙaddaran Amm...

    Completed