BURI 'DAYA
and where love ends hate begins.......rayuka da ra'ayoyine daban daban tareda banbamcin rayuwa Amma burinsu dayane...na cimma burin daukar fansar abinda kowannensu ke ganin an wargaza masa.
and where love ends hate begins.......rayuka da ra'ayoyine daban daban tareda banbamcin rayuwa Amma burinsu dayane...na cimma burin daukar fansar abinda kowannensu ke ganin an wargaza masa.
Sosai take a tsorace, ganin komai take tamkar a mafarki ji takeyi tamkar ma ace bata rayuwa a doron qasar, se zare ido takeyi tana kallon qungurmin dajin datake ciki, gata a d'aure ba hanyar guduwa, tayi iya kacin qoqarin taga ta qwace kanta amma sam abun ya faskara ya kuma tunzura, tunaninta d'aya yanzu idan wani nam...