NI CE SANADI
Ya da qanwa ne, sun tashi cikin gata da kulawar iyayensu da kakanninsu. Sannan aqwai dangantaka mai qarfi tsakanin gidansu da maqotansu da ta zamana kamar y'an uwantaka. Soyayya mai qarfi ta kullu a tsakanin Lukhman da matarsa Bebi bayan aurensu. Amma me zai faru, qanwarta ta zama sanadiyar ranta daga baya.