KUNDIN HASKE💡
Hannu da yawa...... 🤝🏻🤝🏻🤝🏻
_Ta rayu cikin soyayyarsa....ta girma cikin muradin kasancewa ita ɗin matarsa ce....Shi kuwa bai taɓa mata kallon zai iya rayuwa da ita ba...Burinsa ya auri wayayyiyar mace mai ilimi ba irin ta ba_
*ABINDA YAJA HANKALIN NA WAJEN RUBUTA WANNAN LITTAFIN MAI SUNA WANNAN RAYUWA💐💐💐_ SHINE IRIN RAYUWAR DA MUKA TSINCI KAN MU A CIKI, YANZU WATO WANNAN ZAMANIN KO A INA ZAKAJI MAGANAR AKE, DAGA GIDAJEN TV, RADIO, DA ALUMMA. BA AKAN KOMAI BA SAI AKAN MATSALAR DAKE DAMUN MU A WANNAN RAYUWAR TAMU TA YANZU SON ABIN DUNIYA...
Labari akan wata yarinya Asma'u wacce take shiga wani yanayi akan soyayya. Sun shaku sosai da Yayan ta amman daga baya ya barta. Komene dalili? Oho muje ciki dan jin shin tana auren sa ko kuwa.
Labari akan aamintaka wacce ta ke fauke da soyayya tare da sadaukar wa tsakanin amninan biyu. Muhammad Jawad (Yaron littafin) Ja'adatu (Yarinyar littafin) Saneerah (Aminiyar Ja'adat) ku shigo ciki kuji me ke akwai wacce irin sadaukar wa haka Aka yi sannan akan mmenene shin ya amintar take ta cin amana ce ko ta me? duk...
Labari ne mai ďauķe da tsantsan tausayi mugun hali zafin kishi da nadama, dan Allah ki yafeni kidawo gareni nasan ban kyauta miki ba,, ku bibiyeni har zuwa gaba dan jin yanda labarin zata kasance, Ana tare,
Banida wata alak'a da Zina da zan aikata Shi Maryama,sabida na taso na Kuma girma acikin gidan marayu bashi ze bani damar wulak'anta ni'imar da Allah yamun ba ya tasheni acikin musulunci, menene aibuna Dan kawai nataso banida gata se'a hannun gwamnati Sena baiwa k'adangarun gwamnati damar dazasu lalata rayuwata? idan...
#pride #Obsession #Ego #Step mothers #Funny granny #Khaleesat Haiydar #Love #Foolishness #Romance
akan yanayin zamantakewar ma'aurata wanda littafin zaija ra ayinku ne akan yanda wasu mazan ke nuna fifiko tsakanin matansu
*Nawa zaku siyeta,tana fada cikina yabada wani kulukulu sai zuciyata ta hau bugawa tini gumi ya ketimin" wannan wacce irin jarabace wai kasiyar da mutum sai kace dabba wannan wane rashin imanine kamar daga sama naji antayata million goma sai naga mama sisi ta washe baki kamar Maya najaa ma aka tayata million goma...
Boddo is a Fulani girl, who will be married at young age of 13yrs to the man who she never knew or saw in her life who is also educated.....how will a village girl like Boddo Survive..will she be able fight to reach her destination..? Is all about the Fulani's✍🏽
a love story full of mystery, betrayal,love,trust,broken heart's, shattered dreams,..,.there are Lot's Ku biyo mu Dan kusha labari,wannan daban yake da na sauran.
labari ne a kan marainiya wadda mijinta ya gudu ya barta da ciki, har tsawan shekaru goma sha biyar da en doriya... keep following me.
#1 in Aure 19/09/2020 #1 in Sarauta 19/09/2020 #2 in Halal Romance 19/09/2020 Ta riga ta san duk wata tarin ma'ana ta k'addara, walau mai kyau ko akasinta. Kamar kowa abinda bata sani ba shine... Me cece tata k'addarar? Yaushe zata fuskance ta? A wane yanayi zata zo? Mai kyau? Ko akasin haka? Wad'annan tambayoyin suke...
Labarine k'irk'irarre na tabbata zai Ilmantar tare da nishad'antar daku,kuci gaba da biyoni karku bari a baku labari... LOVE YOU
A story based on love and attitude, whereas two siblings will be left with no choice than to marry their cousins whom happens to grow in USA and are brought up non chalantly.