Select All
  • MURADIN ZUCIYA
    37.2K 2.5K 20

    'yan biyu ne masu tsananin kama ďaya masu mabambanta halaye. Maryam ta kasance miskila marar ďaukar raini, yayinda Mariya ta kasance mai son mutane da saurin sabo, tana da saurin fushi amma kuma tana da saurin sauka. Imran yaya ne a wurin Maryam da Mariya haka nan kuma daďaďďan saurayi a wurin Maryam wanda suka yiwa...

    Completed  
  • A JINI NA TAKE
    61.3K 3K 12

    Labari ne daya kunshi masarautu biyu; Masarautar Katsina, wacce take cikin Nigeria da kuma Masarautar Damagaran, wacce take cikin Kasar Niger. Labarin yayi duba ne da rayuwar Yarima Bilal, wanda rashin magana da miskilanci ya kanja ya shiga tarun matsaloli, wanda hakan yake haifar mashi da auren Zeenah Kabir Muhammad...

    Completed  
  • WATA FUSKA
    203K 17.3K 50

    Sosai take a tsorace, ganin komai take tamkar a mafarki ji takeyi tamkar ma ace bata rayuwa a doron qasar, se zare ido takeyi tana kallon qungurmin dajin datake ciki, gata a d'aure ba hanyar guduwa, tayi iya kacin qoqarin taga ta qwace kanta amma sam abun ya faskara ya kuma tunzura, tunaninta d'aya yanzu idan wani nam...

  • TARAYYA
    695K 58.6K 49

    Royalty versus love.