PRINCE MALEEK
Very interesting story
Hassanah.....kyakyawar, nutsatsiyar kuma salaha wadda Tasha gwagwamarya hade da tashi karkashin uba me tsananin son kanshi da abin duniya. Duk wannan ba shi ne matsalar ba Illa wata Kaddara me girma da take fadawa Hassanah wadda take canja kafatanin ita kanta Hassanan. Rayuwarmu a yau! Yayi duba akan Illar saki Aure...
_Labarine kan wani matashin dan jarida da Allah yaba baiwa ta kudi da kuma masoya sai dai kash baya daraja mata da manya baisan kalmar girmamawa ba...kwatsam wata yarinya wacce bataikai kowacce daraja ba ta juyamasa Rayuwa.