DA SANIN ALLAH. (Completed ✍️)
Bazan iya ba Abdul! Bazan iya neman taimakon mutumin da ya aureni kawai sbd na mare Shiba. Bazan iya neman taimakon mutumin da kullum burinsa ya d'auki fansa akaina ba. Kawai dae ina neman taimako a gurin ubangiji na sbd nasan komai yake faruwa *DA SANIN ALLAH* domin baya barci kuma rahamarsa me isa ce ga kowa.