ZATO...!
Acikin talatainin daren bakajin motsin komai sai kukan k'wari akai akai.Takowa take ahankali, sai dai duk sa'ilin data dauke kafarta tanajin kamar akwai mai maye gurbin sawun nata Danashi takon, k'okarin kauda tunanin hakan tadingayi sakamakon fitsarin da takejin inta k'ara cikakken minti d'aya batayishi ba zai xubone...