NI DA MIJINA
_Tsaye take a matatakalar bene ta zuba wa k'asan falon ido,ranta yayi matukar 6aci sanadiyar hango kakarta da kanwarta Jeedah da suka zo daga kauye ._ *** *** *** *** *** _Zarah Kenan 'yar kimanin shekaru 21 a duniya ,tana karatun ta a babbar Université ta Abdu Moumuni Wadda take garin Niamey a k'asar Niger, sauran sh...