BAƘIN TABO
Gajeren labari na Gasar Matasan marubuta 2021,me ɗauke da kalmomi dubu biyar, jigon labari shine "LABARIN FYAƊE ME TAƁA ZUCIYA" karku bari a baku labari
Gajeren labari na Gasar Matasan marubuta 2021,me ɗauke da kalmomi dubu biyar, jigon labari shine "LABARIN FYAƊE ME TAƁA ZUCIYA" karku bari a baku labari
labari akan wata yarinya me rawar kai da rashin jin magana sam, labari akan taɓarɓarewar zumunci, tarbiyya da rayuwar 'ya mace idan ta rasa me jiɓantar lamarinta, Yayin da ake zaton wuta a maƙera katsam se ta bayyana a masaƙa, ku kasance dani dan jin me ze faru a wannan littafin
Labarin Yarinyar da ta tashi a tsakanin yayyenta maza, da suke shirye da aikata ko menene saboda ita, ba ta san tsoro ba, rashin ji ya kaita ga haɗuwa da ƙaddararta, ko wace iri ce ƙaddarar ta ta?
Labarin wata matashiyar budurwa 'yar hamshaƙin attajiri me murɗaɗɗiyar AƘIDA, Tace So imagination ne da ɓata lokaci katsam.......... 😜 find out in AƘIDA TA labari me ɗauke da cakwalkwalin sarƙaƙiya, yaudara cin amana, fuska biyu kutsen ƙaddara me sauya rayuwa ba tare da ɗan Adam ya shirya mata ba
TSOKACI Wannan littafin tsokaci ne a kan rayuwar ma'aurata, abubuwan dake faruwa yanzu a gidajen Auren mu, da kuma matsalolin dake cikin auren. Duk wanda yaga labarin nan yayi iri ɗaya da rayuwar sa to yayi haƙuri domin ban yi don cin zarafin sa ba, nayi ne domin gyara, domin rubutu da gyara shi ne buri na, Faɗakarwa...
The lives of some sisters. Haƙiƙa Ina matuƙar son kuɗi, ji nake yi idan babu su kamar bazan iya rayuwa ba, ɗaukar da nayi musu su ne suke kare mutunci, sannan kuma su ne suke sa wa a yi maka soyayya, ashe ba haka ba... Tabbas kuskure. nayi su da dama, amma ina ganin kamar ana sake ba ma mutum damar sake kura-kuran sa...
get out in my office before I send you to mess for month Ahmed ya fada jikin shi har rawa yakeyi, Datse kofar yayi wani irin gumi na wanke shi "husband to be in my foot ya fada yana shurin bango ...............😳 *meye haka fan's Kufito muji ya lamarin zai kasance, nidai kucigaba da biyoni*
A lokacin da abinda kake tsoro yake tare da kai...! #AyshaShafi'ee #FikraWriters #FararWuta