Select All
  • GIMBIYA SA'ADIYYA (Aljana Ko Fatalwa?)
    157K 19.4K 55

    Haka rayuwarta ta kasance tsawon lokaci a cikin kwalbar sihiri. sai dai kuma a lokaci guda BOKA FARTSI ya yi watsi da alkawarinsa da KURSIYYA, ya fiddo ta tare da umurtar ta kan cewa ta ci gaba da bibiyar rayuwar KURSIYYA domin ta kwato wa kanta da kuma shi kanshi fansa. Ko wace ce wannan Kursiyyar? Wace ce wannan dag...

  • KO BAZAN AURESHI BA.........
    82.4K 6.5K 44

    Labarin budurwa mai rayuwar Kwad'ayi da buri, cike da rashin godiyar Allah,........................

    Completed  
  • RUHIN MASOYA BIYU
    136 3 1

    _kar ku bude kada ku kuskura ku bude kofar nan zaku mutuuuuu"" yanda sukaji amon muryar nafita da biyu biyu cike da yanayi mai matukar rikitarwa da ban tsoro da gudu suka bar gurin suka tafi wani lungu daga gefen wajen fridge suka buya yana daga gaba ya baya budurwar ba boyeni boyeni....... Wani irin wullah shi kai d...

  • KADDARAR MU CE (IT'S OUR DESTINY)
    11.9K 653 11

    A story about two identical twins....

  • UKU BALA'I (Completed)
    66.3K 3.7K 77

    "kin gama aikin ki don haka ga tukuicin ki". Ya fadi yana sanya hannu cikin aljihunsa yana zaro bandir din yan dubu dubu guda biyu ansa tayi tana mai kau da fuska kamar bata so ba. "Sannan kuma wannan lamarin ya kasance tsakanina da ke in har naji labari mai kama da shigen wannan lamarin kin san Allah sai kin bar fili...

  • HALIN WASU MUTANAN
    42.9K 2.6K 24

    Sun tashi da cikakkun maqiyansu, sun jefesu cikin wani hali, rayuwa mara kyawun duba, Daga qarshe Suna yin Aure Auran group.. Labarin HALIN WASU MUTANAN kudai biyo kuji, dan zai qayatar daku..

  • TARAYYA
    695K 58.6K 49

    Royalty versus love.