DIYAM
This is not a love story but it is a story of love, of how it never dies no matter how long and how far apart the lovers are. Just follow my pen for I assure you, you are going to fall in love with Diyam.
This is not a love story but it is a story of love, of how it never dies no matter how long and how far apart the lovers are. Just follow my pen for I assure you, you are going to fall in love with Diyam.
duk iya yanda mutum yaso ya gano irin yanayin da take ciki bazai tab'a ganewa ba don despite all that happened to her last night she's still wearing an expressionless face as usual but still takasa mancewa kamar kullum don abun yai matuk'ar d'aga mata hnkl ...sakkowa ta cigaba dayi daga staircase din a hankali in her...
Motar ta tarwatse, k'arfin shigowar gingimarin dake d'auke da itace ya haddasa wata k'ara kamar ta tashin bam, k'ofofin motar suka yage daga jikin bodin, gaba wajen zaman direba ya fita ta taga, injin motar ma yayi tsalle wani wajen. Ka'ra mai yawa ta cika iska, yadda k'arfe ke had'uwa da d'an uwansa, yadda k'arfe ke...
Amma kin san akwai karatu ko ko kyalkyalen banza kike so Ni de aa wallahi bazan iya ba Ta mike Ya biyo ta *DEAR* ta juyo yaya na gaji tafiya xan yi. Ki xauna anjima kadan zan yi lec in nayi sallah se mu tafi tare Yaya da mota nazo Ni yau da napep nazo Kai yaya ina motar taka? Tana gun gyara mashin din kuma abulk...
Auren jinsi lbr ne da yakunshi wata irin ritaciyar soyyaya da uwa ke War yarta, yadda abun ya rikice,.... sai kun karanta kawai zaku bani lbr.
Iyaye musamman mata sukan sadaukar da dukkan farincikinsu domin kyautata rayuwar 'ya'yansu. Haka ce ta faru ga Maamu har zuwa lokacin da Allah Ya azurta mata tilon danta Awaisu. A daidai lokacin da take tunanin kyautatawa wadanda suka wahalta musu a baya sai Gimbiya matar dan nata ta murda kambun da ko iyayenta basu s...
the story is about a young guy who was madly in love with a lady who was about 3 yrs older to him she was a family friend he loved her but could not tell her mean while her father was dead and then come a new twist her boyfriend came back from nowhere. the guy was surprised and broken he left the love unsaid. aft...
Labarin sarauniya Jidda,labarine akan wata baiwar Allah da aka zalinta,aka ha'inta inda take fafutukar kwato yancinta, da kuma daukar fansa,labari ne akan wata masaurauta dasuke rayuwa da munafukar mata mai yiwa masarautar zagwon kasa.... Labarin ya kunshi soyayya da sadaukarwa, nishadantarwa,ilantarwa makirci,has...
Yarinya banda karuwanci batada aiki akoda yaushe saitasa anzage A.Y family wlh wlh indai aka tafida Hilwana h kano saida kunemi wani gida Ba gidana Ba sabida bazaiyi kutafi da ita ta kara bata mana sunna Ba Dan bawanda baisan ita karuwa bace saidai kubarta da kakarta da tunda itane tabatata Sai ta zauna suci gaba daga...
"Tun ina yarinya kike zagin mahaifiyata, tun bansan menene maanar kalmomin wulakanci da muzgunawa ba nakejin kina fadarsu ga mahaifiyata, ina cikin wannan halin wani azzalumi yaje ya kashe min mahaifiya, a gaban idona kika hana a tafi dani inda zanji dadin rayuwata, babu yadda na iya haka na biyoki inda kika doro mani...